Mukula Da Yayan Mu

Yan uwana irina tallakawa musani cutar zazzabin cizon sauro extra ko sudrex da sauran ire irensu basu maganin zazzabin cizon sauro mudaure mu sayi ingantaccen maganin sauro don kare kanmu da iyalan mu daga wannan cutar, tahanyar daukar mataki dawuri don kubuta daga asarar da wannan cuta take haddasamana kowace shekara, ina kira gamasu karfiContinueContinue reading “Mukula Da Yayan Mu”