About Me

Alhamdulillah!!Alhamdulillah !!


Akodayaushe Ina mai farawa da godiya ga wanda ya halicceni yabani ikon kirkirar wannan webpage kuma ya dai daita hankalina da tunanina wajen temakawa addinina (MUSILINCI), nadaga Umurni da kyakykyawa da hani da mummuna,dakuma abinda yasauwaka nadaga iliminda nake bisakai shine (HEALTH LINE),

Allah yaimana jagora.

Advertisements